Hukumar Yansandan Nigeria ta rufe Ofishin INEC na jahar Rivers.
<
Hukumar 'yan sanda ta Nigeria ta tura matakan tsaro ofishin INEC na jahar Rivers a ranar Alhamis dinnan a Port Harcourt.
Amma hakam ba zai hana zanga-zangar da aka tsara game da 'yan majalisa a jihar Rivers ba, dangane da hukuncin da kotu ta yanke ta kotu.
ZABE: Za'a bawa kowanne dan yiwa kasa hidima N35,000 a matsayin duty allowance na aikin babban zaben 2019.
Tushen labari:
https://punchng.com/breaking-police-block-inec-office-in-rivers/

No comments